A yau Litinin Shugaban Koriya ta Kudu na riko, Choi Sang-Mok ya bada umarnin gaggauta duba lafiyar ilahirin ayyukan jiragen ...
Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a ...
Matatar man fetur din Warri dake jihar Delta, daka iya tace ganga 125,000 a rana ta koma bakin aiki a halin yanzu.
Bincike ya nuna cewa asali Lakurawa mayaka ne da ke fada da zaluncin da suke ganin ana yi wa Buzaye da Fulani, wadanda suka ...
Yankunan da ke kan iyakokin kasashen Najeriya da Jamhuriyar Nijar da yawan su suna fama da matsalolin rashin tsaro, musamman ...
Akalla mutum 177 — mata 84, maza 82, da wasu 11 da ba a iya tantance jinsinsu nan take ba — suka mutu a hatsarin, a cewar ...
An zargi dakarun tsaron kasar wadda ke yankin gabashin Afirka da kamawa da tsare mutane da dama ba bisa ka'ida ba, tun bayan ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Manjo Janar Edward Buba, yace wata fashewa ce ta daban ta haddasa mace-macen da jikkatar amma ba dalilin hare-haren kai tsaye ...
Jami’i mai kula da cibiyar yada labaran, aikin wanzar da zaman lafiyar na fansan yamman, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi, ...
Waiwayen wasu daga cikin muhimman rahotannin da muka gabatar a cikin wannan shekarar mai karewa, kamar rahoton wani injiniya ...
Da ya ke tabbatar da ranar 23 ga watan Fabrairu a matsayin ranar zabe, Steinmeier ya jaddada bukatar samun “kwanciyar ...